Labarai

ALHANDULILLAH: An Sallami Malam Aminu Daurawa Daga Asibiti

Advertisment

Daga Aliyu El-Idrith Shu’aibu (Dan Autan Media)

Yau Litinin 18/5/2020 an sallami Malam Aminu Daurawa daga asibiti, bayan ya kwashe kusan sati biyu zuwa uku yana jinya.

Rashin lafiyar ta yi sanadiyyar dakatar da tafsirin sa na bana da ya fara a cikin wannan wata na Ramadan.

Muna Addu’ar Allah ya karawa malam lafiya da nisan kwana da sauran al’ummar musulmi baki daya.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button