Labarai

Kotu Da Dakatar Da Binciken Ganduje Kan Rashawa – Sheik Ibrahim Khalil Ya Aje Mukaminsa

Advertisment

Wata kotu a jihar Kano ta dakatar da majalisar dokokin jihar daga ci gaba da binciken da ta fara kan zargin da ake yi wa Gwamnan jihar, Umar Ganduje na karbar rashawa daga ‘yan kwangila.

A bangare daya kuma, Fitaccen malamin Addinin Musuluncin nan, sheikh Ibrahim Khalil ya aje mukaminsa na Mai Ba Gwamnan Kano shawara inda ake ganin matakin da malamin ya dauka bai rasa nasaba da zargin rashawa da ake yi wa Gwamnan jihar, Umar Ganduje.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button