Hausa Musics
[MUSIC] Abdul D One -Auren Dole Latest Song
Saukar da sabuwar wakar Abdul D one mai taken Auren dole.
A sanin mutane ne cewa aure dole ko a yahudawa ko nasara basa yin auren dole balanta na tsafta tacen addini wato musulunci .
Shine yake kira ga jama’a da a daina aure dole bashi da riba kwata-kwata a rayuwa saboda auren dole yana sanyaya kiyayy da gaba a tsakanin ma’aurata ,kuma yana kawo ta barbarewar mutuwar aure.Allah ya sawake, domin download ka latsa nan
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com