Kannywood
An Daura Auren Jarumi Mudassir Haladu (Hotuna)
Advertisment
A yau din nan ne anka daura auren jarumi Mudassir Haladu barkeke kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda yakewa yan uwa da abokan arziki sakon godiya.
“Masha Allah Alhamdulillahi Muna Mika Godiya ta ta musamman ga dukkan wadda sukazo wurin kamun Aurena da waddada ma basu Sami damar zuwaba suka Mana Addu’ar fatan Alkhari na gode”


View this post on Instagram
Jarumi Mudassir Haladu wannan itace matarsa ta biyu wanda ta farko suna da haihuwa, Allah ya azurtasu da ‘ya’ya biyar namiji ukku mace biyu.

