Hausa Musics

MUSIC : Nazifi Asnanic – Dan Marayin Zaki Latest Song

Advertisment

A yau nazo muku da wakar nazifi asnanic ‘man gyada ba kwana’ mai suna dan marayin zaki wanda wannan waka tayi matukar dadi sosai ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-
==> Dan marayin zaki Allah ke baka abichi
==>   Dan marayin zaki Rike mai’aiki kawu kushe
==>  Dan Marayin zaki yi alwala kaje masallaci
==>   Dan marayin zaki karkayiwa kowa habaichi
==> Dan marayin zaki wakar bata kai takaichi
==> Dan marayin zaki kai waka kurum da azanchi
==> Dan marayin zaki magana karta hana kai barci
==> Dan Marayin zaki ga albishir ban tukwaichi
==> Dan marayin zaki kara rike Allah A zuci
==> Zauna da lafiya da kowa domin wata rana kana makwanci.
 

DOWNLOAD MP3

 
 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button