Politics Musics
MUSIC : Sabuwa Wakar Aminu Dumbulum – Apc Ta watse
Advertisment
Aminu Dumbulum Ya Chachaki Ganduje da Rarara.
Wannan waka yayi tane kan cewa fa yanxu kam pdp ta lashe satatoci da yan majalisu ko yanzu saura na nan tafe,wanda idan baku manta ba wannan guguwar sauya sheka harda gwamnoni da sunkabi wannan guguwar.
Aminu dumbulum ya kara da cewa ita jam’iyar apc indai kana cikin komai ka sata ba’a kiranka barawo sai kana partin adawa.
Kada ka bari a baka labari saurari wannan waka.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com