Politics Musics
MUSIC : Sabuwa Waka Isiyaku Forest – Nigeria Sai Baba Bubari Gaskiya Dokin Karfe
Sabuwa waka isiyaku forest wanda yayi wa baba bubari wanda ya fitar a kwanan nan wanda yayi fadi irin halin da muka shiga a wannan kasa da irin nasarorin da buhari ya samu a gwamnatinsa da kuma irin yadda makiya ke yimasa domin durkushe martaba sa ga talakawa amma sai kun saurari wannan waka zaku fahimci abinda nake nufi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com