Politics Musics
MUSIC : Dauda Kahutu Rarara – Gawuna saura kiris


Dauda kahutu Rarara ya fitar da sabuwa wakar wadda yake maganar cewa Gawuna saura kiris.
Rarara ya mawaki ne da yayi fice sosai a wajen wakokin siyasa ba sai an fada muku duba da irin yadda yake rera wakokinsa.
Wannan wakar mai suna Gawuna saura kiris zakuji irin yadda yayi baitoci sosai a cikinta duba da mawakin daman yayi fice.
Zaku iya sauraren wannan wakar kai tsaye ko kuyi Amfani da alamar Download Mp3 dake kasa domin saukar da wakar.