Kannywood
Trailer FIlm: BANA BAKWAI Trailer Staring : Sadiq sani Sadiq, Shuaibu kumurci, Ahamd Lawal, Nafisa Abdullahi and Bilkisu Abdullahi and others
Wannan shine trailer film din “Bana Bakwai” wanda ya tara manya manya Jarumai sosai a cikinsa.
Wanda zai matukar burgeku sosai tare da marhaban da zuwan wannan film.
Ga talar film din domin kallo kai tsaya daga shafin Youtube furodusa Abubakar bashar mai shadda.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





