Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker – Zuciyata
Hamisu breaker yaro mai tashe wanda ya samu lambar yabo akan waka Wanda hakan ta nuba cewa shima ya fara da kafar dama ina taya ka murna samun wannan kyauta.
A yau nazo muku da wata waka tashi mai suna “zuciyata” wanda baa cewa komai kada ku bari a baku labari.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




