Hausa Musics

MUSIC: Abdul D One – Wanda Ya Rike Masoyi

Advertisment

Sauke Sabuwar Wakar Abdul D One Mai Suna “Wanda Ya Rike So” Wannan Wakar Itama Ya Rerata Ne A Cikin Fim Din “Tsakaninmu” Daga Jin Sunan Wakar Kunsan Anba Da Baitocin Soyayya A Ciki.

Kuma Nasan Masoya Da Yawa Zasu So Jin Wannan Wakar.

Ku Saurara Sannan Ku Sauketa Cikin Wayoyinku. Domin Jin DadinKu.

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button