Uncategorized

Video : Kalli Bidiyon Yan Shi’a suna rera waka a coci lokacin kirsimati

Advertisment

Lallai yan shi’a sun nunawa duniya cewa su musulmuƙa ne saboda taya zaka raira waka a lokacin bukin sallar addinin da baka so a duniya ko baka tare da su. Waka ta nuna so da kauna ga mutum yana nuna kana sonsa dari bisa dari. 

Saboda daman a lokacin da shugabansu zazakky ya sha ruwan harsashe, shuganan can yaje na jajanta mishi da jama’arsa sai yake cewa daman su da su dan jumma ne da dan jummai to gashi abun ya fito a fili. 

Sai ku saukar da wannan video domin kallon suna rera wannam wakar a cikin coci ranar kirsimati. 


Download video here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button