Sports
Jose Mourinho yace ya ga mai tsaron ragar da duk Duniya babu irin sa
Advertisment
Dan-Halal: Mourinho ya jinjinawa De-Gea
Jose Mourinho yace ya ga mai tsaron ragar da duk Duniya babu irin sa jiya.
De Gea ne ya rufawa Manchester asiri yayin da ta fafata da Kungiyar Arsenal.
Manchester United tayi nasara a wasan da ci 1-3 saboda kokarin golan na ta.
A biyo shafin Hausaloaded.com domin samun ingantattun labarai
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com