Labarai

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJI’UN Wani Ya Daddatsa Dalibai Da Adda A Jihar Borno kalli hotuna

Advertisment

Daga Adamu Lawan Mohammed (Bature)

Yanzu wani wanda ba a san ko wanene ba ya shigo cikin makarantar firamari ta Jafi dake karamar hukumar Kwaya Kusar dake jihar Borno da adda, inda ya kashe Yara biyu har lahira da raunata wata daliba da kuma sare hannun wata Malama.

Yanzu haka an garzaya da su asibitin Medical Center dake jihar Gombe.

Saidai matasan gari  sun yi nasarar cafke wanda ya yi laifin inda suka far masa da duka.
Da kyar  jami’an ‘yan sanda suka karbe shi a hannun matasan suka tafi da shi ofishinshisu domin yi masa bincike.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button