Kannywood

Kannywood:- Hotunan Dinner Auren Jaruma Rahama Hassan

Wannan hotunan bukin auren babbar jarumar kannywood rahama hassan wanda ankayi a watan January wannan shekarar 2017 ,amma hausaloaded bata da labari shine a cikin binciken ta ta samu wannan labari a dauke da hotuna.
Hausaloaded na iya kokarinta a ko da yaushe domin kawo muku daɗaɗan kaɗe kaɗe da waƙe waƙe da ingantatun labarai da dai sauransu.
Hausaloaded.com da mabiyan wannan shafi yimata fatam alkahairi Allah ya bada zama Allah ya bada zuri’a dayiba.amen ga hotunan kamar haka:-
Hafsat idris barauniya kenan a wajen bukin
Mansura isha kenan da damira Ahmed  
Samira ahmad tare da amarya Rahama hassan
Sadiya gyale da mansura da sauran kawayensu
Fati baffa kenan da sauran jarumai
Rashida mai sa’a kenan
Aisha Aliyu Tsamiya kenan a wajen bukin
Fati washa kenan

Ku kasance da hausaloaded.com a koda Yaushe 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button