Kannywood
Babban Director Hausa fim na kannywood Ali Gumzak ya samu karuwar ‘ya Halimatu sadiya
Advertisment
Alhamdulillah nasamu karuwa da HALIMATUS SADIYYA ina rokon ALLAH ya albarkaci rayuwarta yabamu ikon bata tarbiyya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



