Labarai

DA DUMIDUMINSAShugaba Buhari Tare Da Maidakinsa A’isha Sun Isa Kasar Turkiya A Daren jiya

Advertisment
Daga cikin tawagar tasa har da shugaban hukumar kwastan, Kanal Hameed Ali, inda ake zaton bayan taron da shugaban ya halarta, zai kuma yi amfani da wannan damar domin tattaunawa da gwamnatin kasar ta Turkiya kan yadda ake shigo da makamai zuwa Nijeriya daga kasar Turkiya ta haramtacciyar hanya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button