Labarai
Innalillahi ! A Taimaka Ayi Sharing wannan baiwar Allah Ta samu Matsalar kwakwalwa ( Hotuna)


Advertisment
A taimaka ayi sharing domin ta samu matsalar kwakwalwa tana kan hanyar jimlari jalingo zuwa numan ko yola
Allah yasa yan’uwanta ko wadan’da suka santa su ganta domin taimakawa tare da maida ta gida
PleaseShare







Wannan shafin Facebook ne ya wallafa wannan labari





