Labarai
Hotuna da Bidiyon Murnan Ranar Yanci Nijeriya Na Yar Auta Noor Buhari
Noor Buhari wadda itace yar autan shugaban kasa Muhammadu buhari inda itama jiya tayi wanka mai dauke da kore da fari.
Wanda an nuna hotunna a gidan Gwamnatin tarayya da bidiyo tare da mahaifiyar ta Aisha Muhammadu Buhari.
Hausawa kance masu uwa a gidan murhu suke shaaninsu ita kam ae dole suyi domin kuwa sunga yanci a Nigeria.
Ga bidiyon nan da hotuna kasa.