Labarai

DA DUMIDUMINSA An Kashe Matar Shekau A Wani Hari Da Sojoji Suka Kaiwa ‘Yan Boko Haram A Borno

Advertisment

Rundunar sojojin saman Nijeriya a yau Laraba ta sanar da cewa tana da tabbacin cewa matar shugaban Boko Haram, Malam Firdausi tana daga cikin wadanda suka mutu a yayin harin sama da sojoji suka kai mafakar ‘yan Boko Haram din dake yankin Durwawa a karamar hukumar Konduga ta jihar Borno.

Daraktan yada labarai na rundunar sojojin saman, Air Commondore Olatokunbo Adesanya, shi ya tabbatar da hakan a yau a Abuja.

Kamar yadda Adesanya ya bayyana, Firdausi ta wakilici mijinta Shekau ne a wani taro na ‘yan ta’addan a wurin da sojojin suka kai farmakin.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button