Kannywood
Audio:- Sababbin Wakokin Annur H Abnur 2017
Advertisment
Wakar matashin mawaki Annur H Abnur wanda yake waka a karkashin company Abnur entertainment ,company shahararrem mawakin nan nura m inuwa.
Hausaloaded tayi ƙoƙarin samu muku waɗannan wakokin daga matashin mawaƙin Annur H Abnur domin ta faranta muku da daɗaɗan wakokinsa.
Matashin mawakin shima dai yana daya daga cikin manya manyan masu waka a studio din nura m inuwa wanda wasu sun sanshi wasu kuma basu san shiba.
To da wanda ya sanshi da wanda bai sanshi ba ga sababbin wakokin sa nan mai matuktar kalamai masu ratsa zuciya ga masoya ƙafiya itakam ba’a magana sai kun saurara zaku gane zancen.
Ga wakokin nan kamar :-
==> Annur H Abnur ‘Sirin Ruhi’ Song
==> Annur H Abnur ‘Tsohon Alqawari’ Song
==>Annur H Abnur ‘Farin Duba’ Song
==> Annur H Abnur ‘Inda Rai’ Song
Ku kasance da ®www.hausaloaded.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

