Uncategorized

Video :- Tasowar jirgin shugaba Muhammadu buhari daga london inda ya nufo Nigeria….

Allah ya kawoma shi lafiya

Cikakkiyar Awa Shida zuwa bakwai ake dauka a cikin jirgi daga London zuwa Abuja….

Yanzu haka jirgin shugaba Muhammadu buhari ya kai awa daya a sama, kenan nan da kamar awa shida masu zuwa muke saka ran karasowar jirgin Baba….

Dayake jirgin shugaba Muhammadu buhari yana sama yanzu haka, akan hanyarsa ta zuwa Nigeria a wannan rana ta asabar…..

Hakan yasa muke neman cigaba da adduoin Allah ya kawomana shi lafiya daga wajen masoya Baba Buhari, a duk inda suke a duniya…..

Ku saka yara kanana suyi adduoi, ku yawaita bayar da sadaka ga yara kanana, mu dage sosai har zuwa lokacin da shugaba buhari zai shiga gida a Villa… daganan kuma sai mu dora da adduoin Allah ya bashi ikon sauke nauyin dake kansa na al,ummar Nigeria…..

SANNU DA TASOWA BABA BUHARI……

Allah ya kawomana shi lafiya…..

4:30pm na yammacin wannan rana, jirgin shugaba Muhammadu buhari zai sauka a Nigeria In Sha Allah…

Munanan mun kasa mun tsare tare da zuba na mujiya don nemo muku bidiyon saukar Baba Buhari…..

Mu cigaba da kasancewa tare har zuwa lokacin saukarsa…..

Danna nan domin saukar da wanannan video

Download Video Audio Mp4

Sources:Rabiu biyora

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA