Uncategorized
AUDIO : fadakarwa Akan Sallar Magrib – Dr Muhammad sani Umar R/lemo
FADAKARWA AKAN SALLAR MAGRIB
DAGA DR SANI UMAR R/LEMO
wannan fadakarwa tana dauke da jankune da fadakarwa akan yadda ake sallah magrib ba bisa ka’ida ba.
Mallam yayi bayyani yadda mutane zasu gyara domin yin wannan sallah a sunnance.
Wanda yana da kyau ku saurari wannan audio fadakarwa domin a gyara.
Allah yasa mu dace.
Sai ku latsa wannan link domin dauko wannan fadakarwa.
Download fadakarwa dr sani umar
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com