Uncategorized
Kalli Hotunan Wata Gidan Yari (Kaso) A Kasar Saudiya.
Wato wani abu idan ka gani internet ko a duniya sai kaga kamar cewa shin miyasa kai kasar ka babu irin wanannan abu saboda a gaskia yanxu nidai ban taba ganin gidan yari ( kaso) irin wanannan ba.Ga hotunan kamar haka:
Wanannan bakin harabar Gidan ne
Wanannan wajen shine wajen da suke cin abinci idan ka lura gasu nan sun biyo layi domin ci
Wanannan shine muhali ma’ana wajen barcinsu
Wanannan shine wajen karatun su
Lallai wanannan Gidan Yarin ba irin na…….
Wanannan shine wajen wasa
Wanannan shine wajen Motsa jiki
ku kasance da ®www.hausoaded.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com