Uncategorized

A Dajin Sambisa Ya Dace A Gina Kurkuku Na Barayin Gwamnati – MaguShugaban Hukumar EFCC, Ibrahim Magu ya bayyana cewa a Dajin Sambisa ya kamata a gina gidan kurkukun da za a rika garkame duk wanda aka samu da laifin cin hanci da rashawa.

Ya ce bin wannan mataki ya zama dole don nesanta barayin gwamnati daga cikin mutane yana mai cewa a halin yanzu akwai wasu manyan mutane da ke kokarin gurgunta ayyukan EFCC a kokarin da take yi na yaki da rashawa inda ya kuma kara jaddada muhimmancin hadin kan bangaren shari’a kan samun nasarar wannan yunkurin.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA