Uncategorized

Kadan Daga irin Gufummawa Da Arewacin Nigeria ke Bayarwa

KADAN DAGA IRIN GUDUMMAWAR DA AREWACIN NIGERIA KE BAYARWA……

1…Kaso chasain da biyar 95% na dukkan Naman da ake amfani dashi a Nigeria yana fitowa ne.daga.yankin Arewa…..

2…. kusan dukkan Gyadar (Groundnut) da ake amfani da ita a Nigeria daga arewa ake samar da ita…..

3…. Shinkafa, Dankali,.Masara,. Kifi, Tumatur, Albasa, Sukari, Gishiri, wake dukkansu daga arewa ake samar dasu ga sauran Al,ummar Nigeria……

4…. Simuntin (Cements)da ake gine.gine.dashi a Nigeria kusan dukkansa daga.Arewa ake.samar.dashi har mutanen yankin Niger delta suke samun damar.gina gidajen da suke shiga.su.zauna….

5….. karafunan (Steels) da ake amfani dasu wajen gine gine da sauran aikace.aikace.a Nigeria daga.arewa ake.samar dasu..

6….. Hatta hasken wutar lantarkin da ake amfani dashi yanzu haka a Nigeria mafiyawansa yana samuwa ne.daga yankin Arewa, sakamakon fasa bututun iskar.gas da tsagerun Inyamurai keyi a kasar…. daga Dams.din Kainji, Jebba, Shiroro, Zungeru ake.samar da.hasken lantarkin…..

Man Fetur shine kawai gudummawar da yankin niger  delta ke.bawa kasar inda su kuma Inyamurai suke samar da muggan kwayoyin da suke lalata rayuwar matasan Nigeria …..

Jamaa ya kuke tunani yankin Inyamurai zai kasance.idan har arewa ta dena samar musu da babbar gudummawar da take bawa sauran yankunan kasarnan……

AREWA TAFI KARFIN RAINI A NIGERIA DOMIN GUDUMMAWARTA TAFI TA KOWANNE YANKI A NIGERIA……..

Rahoto : Rabiu Biyora

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button