Hausa Musics
[MUSIC] wakokin Auren Nura M Inuwa Daga Nura Oruma
Advertisment
Saukar Da wakokin Auren Nura M Inuwa Daga Oruma Wanannan dae wakar da oruma yayi yana bada gudumuwarsa ce ga auren shahararren mawaki nan nura m Inuwa wanda shi oruma abokin nura m inuwa ne.
Oruma dae mawaki ne dan sokoto wanda yana taka rawar gani a fagen waka.Wanda ya bada gudumuwar motoci manya manya biyar kyauta ga duk dan sokoto domin halarta auren babban abokinsa wato Nura M Inuwa .
Domin saukar da wakar Ka dana Green rubutu.
Ayi Sauraro Lafiya
Saukar Da Wakar Auren Nura M Inuwa By ORUMA
1.DOWNLOAD MUSIC HERE
Saukar Da WakarAuren Nura M INuwa by ORUMA
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment