[Airtel User]Yadda zaka samu Garabasar Free 1.24GB Validity 25 Days
Yadda zaka samu Garabasar 1.24Gb Free Validity 25 Days
Assalamu alaikum warahamatullah warabarakatihu A Yau nazo muku da wani labari mai dadi wanda Na san duk mai amfani da airtel zai more da wanannnan dama .
wanannan dama dae ta yadda zaka samu Garabasar 1.24Gb Free ne a layin ka na Airtel .
MATAKIN DA ZAKI DOMIN SAMUN WANANNAN GARABASA.
Matakin farko kayi Dial *317# zaka samu reply kamar haka
Welcome to SMARTTRYBE JR! Please dial *317*2*number*1# or send “PARENT 080xxxxxxxx” to 317 to register your parent line & enjoy bonus on your parent’s recharge!
Experience fun learning with the SMARTTRYBE Jr. educational app. click to download http://mobitutorsystems.com/simschool/downloads/smarttrybejnr.apk
To shikenan kayi nasara Sai mataki na Biyu
Mataki na biyu sai ka Dial *688# bayyan ka dana sai ya nuna maka kamar haka
sai kayi Repl by 1 shikenan zaka samu cema kayi nasara
Zai nuna maka kamar haka
YADDA ZAKA DUBA DATA BALANCE
*140# zasu turomaka a message kamar haka
Shin Tana Yi A 3G kO 2G ne kawae?
Amsa: yana yi a kowane both 3G da 2G.
Rubutawa Da Bayyani:-hausalaoded.com
Aslm barkam da yau fatan alheri aga reku masoyana maza da mata ina so apk chanjin yaren video nagode
Aslm barkam mu da yau ina so waya mai riqi batter sosai koma toch