Kannywood
Wata Sabuwa !An Maka Maryam Yahaya Kotu Kan saurayin Da Ya sha Fiya Fiya Akan Ta!!!
Advertisment
A yau ne shafin Hausaloaded ya samu wani labari game da matashin saurayin da ya sha fiya fiya akan jaruma maryam yahya.
Labarin da yayi yawo a yanar gizo sosai shine a yau munka samu wani labari daga facebook wanda ya wallafa shi yayi zama jarumi a masana’atar Kannywood wato Aliyu A Gora II.
Ga abinda yake cewa
“An maka Maryam Yahaya Kotu, bisa zargin ta da nuna halin ko-in-kula a kan matashin da ya so kashe kan sa a kan ta.”
Ta da nuna takarda shida shigar da wannan kara da akankayi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



