Uncategorized

[MP3] Sabuwar Wakar Aminu Dumbulum – Bafarawa Bajimin Zaki ,Nami Uban Maza

Sabuwar wakar Aminu Dumbulum mai Allah yayi wannan waka ne ga bajimin zaki wato Garkuwan sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa.
Inda yake nuna cewa shi yanzu yabi bafarawa ya bar wake-waken karya yanxu ya gane gaskia.taken wannan waka :Barafawa Bajimin zaki .domin ka saukar da wannan waka ka latsa nan

DOWNLOAD MP3 HERE

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button