MP3 ABUBUWANDA KE KAWO RAUNIN IMANI DA HANYOYIN DA ZA’A MAGANCE SU DR MUH’D SANI UMAR R/LEMO
Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa yana cikin koshin lafiya da fatan kowa yana lafiya lau
A yau ina tafi da muhadarra wanda har yanzu dae shahararen mallamin nan ya gabatar wato wanda yayi kartunsa a tsagayar hadisin manzon Allah s.a.w wato
Dr Muhammad sani umar R/lemo
ya gabatar mai taken ABUBUWANDA KE KAWO RAUNIN IMANI DA HANYOYIN DA ZA’A MAGANCE SU
wanannan lecture ko muhadarra taka dauke da karantawa sosai ka dan uwa musulumi wanda za baka damar kubucewa dukkan wadannan abubuwa da mallam ya lissafa a matsayin wasu ruguza imani ga mutum munini,
wanda a halin yanzu mutane basu dauki wadannan abubuwa ba komai ba.
sa a nan malla ya kawo hanyoyin da zaka magance raunin imaninka kwargwadon hali ,
sbd imani abu ne mai girman gaske wanda yanxu shine babu a mutane da yawa wanda shine ya jifamu a halinda da muke cikin a yanxu a Nigeria . Allah ya sawake hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi ga lecture nan sai kayi download domin saurarenta
DOWNLOAD MP3 HERE
AYI SAURARO LAFIYA
DAN ALLAH KA TURAWA ABOKANKA DOMIN SUMA SU AMFANI,
Domin idan ka zamo mutum mai yadda Alkhairi Allah zai baka kwamakacin Allah wanda ka turawa yayi amfani da shi
YA ALLAH Ba bamu halin gyara kura kuranmumu ka yafemuna laifukan mu amen
posted By Abubakar Rabi’u