Uncategorized

Yadda zaka kallon wassanin kwallo(football) live a wayar android a cikin sauki

Yadda zaka kalli kwallo live a wayar adroid cikin sauki
Bismillahi Rahamani Raheem
Barka da zuwa wanannan dandali mai albarka ,a yau nazo muku da abu mai mahimanci da zaka iya kallon wasanni premier league,laliga,serie A, bandesliga,champion league da dae sau ran su
Mataki na farko:kayi download   latsa sai nan  mobdro.com domin downloading din application din
Bayan ka kammala installing kayi nasara
Zaka ganshi kamar hakan
Bayan ya nuna maka haka sai ka shiga inda kake so
Yadda zaka kalli wassani live da kuma wadanda suka gabata
Misali ka bude sport zai nuna maka channel kamar haka da kuke gani sai kayi play news

Wananan duk daga cikin mobdro ne gefen sport news ne

Wanannan duk cikin gefen sport ne wanda zakaga channel da yawa a ciki

Yadda zaka kalli tutorial na yadda ake programme
da dae sauransu sai ka shiga Tech,zai nuna maka haka kamar yadda kake gani a wanannan hoto

Yadda zaka kalli movies film duk a cikin mobdro
Sai kayi click a kan movies zai nuna maka movies kamar yadda kake gani a wanannan hoto
sai ka zabi wanda kake son kallo
Wanannan application yana cin mb data kadan fiye da sauran apps kamar youtube,streaming,e.t.c
Wassalam warahamatullah
Domin karin bayyani ka tuntubi wanannan number 09032038203
Or your comment is needed
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button