Uncategorized

HAKURI DA BIYAYYA GA MALAMI GINSHIKIN SAMUN ILMI!! DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

HAKURI DA BIYAYYA GA MALAMI GINSHIKIN SAMUN ILMI!!

Babu yadda za’a yi mai neman ilmi ya cimma bukatarsa har sai ya zama mai hakuri mai da’a ga malaminsa, da rashin sabawa umarninsa, da hakuri  wajen bin dokokinsa da zai  gindaya  masa.
 shi ya sa khadir yace wa Annabi musa (A.S)

“Lallai kai ba za ka iya hakuri  da ni ba .Ta yaya za ka iya hakuri da abin da ba da ilmi akansa.
musa yace ,za ka same ni mai hakuri in Allah ya so ,kuma  ba zan sabawa umarninka ba.”


posted by  Abubakar Rabi’u

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button