SAHABBAN ANNABI (S.A.W) YARDADDUN ALLAH, DALILI 50 SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA
SAHABBAN ANNABI (S.A.W) YARDADDUN ALLAH, DALILI 50
1 SU, SUKA FARA KADAITA ALLAH,BAYAN AIKO
MANZON ALLAH. SAW.
2 SU, SUKA FARA SALLAH, A CIKIN WANNAN
AL’UMMAR.
3 SUNE, SUKA FARA AZUMI
4 SUNE, SUKA FARA FIDDA ZAKKA
5 SUNE, SUKA FARA HAJJI DA UMRA, BAYAN AIKO
ANNABI SAW.
6 SU, SUKA FARA HIJRA, DOMIN
ALLAH, A CIKIN
WANNAN AL’UMMAR.
7 SU,, AKA FARA KASHEWA, SABODA
ALLAH.
8 DA DUKIYAR SU, AKA SA,
HARSHASHIN GINA
ADDININ ALLAH TAALA.
9 SU, AKA FARA YIWA AZABA SABODA ALLAH.
10 SUNE ABOKAN ANNABI SAW.
11 SUNGA ANNABI SAW, IDO DA IDO
12 SUNJI ANNABI SAW, GABA DA GABA
13 SUN ZAUNA DA ANNABI SAW, GURI DAYA.
14 SUNYI TAFIYA TARE DA ANNABI SAW.
15 SUNBI ANNABI SALLAH, SAU DA KAFA.
16 SUNYI YAKI, TARE DA ANNABI SAW.
17 SUNCI ABINCI TARE,
18 ANNABI NE MALAMINSU,LI MAMINSU, JAGORANSU.
19 DUK INDA AKA KIRA MASU IMANI,A ALKUR’ANI
SUNE FARKO.
20 DUK INDA AKA YABI HALI, MAI KYAU, SU, SUKA
FARA AIWATARWA.
21 ALLAH YANA SON MUHSINUNA, SUNE FARKO
22 ALLAH YANA SON MASU TUBA, SUNE FARKO
23 ALLAH YANA SON MASU TSARKI, SUNE FARKO
24 ALLAH YANA SON MASU MASU TUBA SUNE FARKO
25 MASU DOGARO DA ALLAH, NE
26 ALLAH YA CEWA ANNABI SAW YAYI SHAWARA DA
SU
27 ALLAH YA CEWA ANNABI SAW YAYI MUSU AFWA
28 ALLAH YA CEWA ANNABI SAW YA NEMA MUSU
GAFARA
29 MASU YAKI, SAHU SAHU, DA ALLAH YACE, YANA SO
DA SU YAKE TUN FARKO.
30, SUNE SUKA FAFATA AYAKIN BADAR, HAR AKACE
BABU DAN WUTA A CIKIN SU.
31 MUTUM 70 DAGA CIKIN SU SUKAYI SHAHADA A UHUD
, WAJAN KARE ADDINI
32 FARISAWA MAGUZAWA SUN SHA KASHI A HANNUN
SU
33, SUN DURMUZA HANCIN RUMAWA , MASU
SAKANDAMI A KASA
34 SUNE SUKA BUDE IRAQ
34 SUNE SUKA KARBO, SYRIA DAGA HANNUN RUMAWA DA BAUTUL MAQDIS.
36 SUNE SUKA RUSHE GUNKIN LATA DA UZZA.
37 SUNE SUKA, KAWO MUSULUNCIAFRICA TUN KAFIN
YAJE KO’INA A DUNIYA, BAYAN MACCA.
38 SUNE SUKA HADDACE ALKURA’NI MAI GIRMA A
KARAN FARKO, KUMA SUKA RUBUTASHI.
39 SUNE CIKIN MUDU DAYA NASU IDAN SUKAYI SADAKA
YAFI DUTSAN UHUD,
40 A CIKIN SU, AKA SAMI MUTUM DAYA WANDA
KAFARSA TAFI DUTSAN UHUD NAUYI SABODA IMANI
(DAN MASUD)
41, SUNE WALIYAN ALLAH TAALA
42, ALLAH YA YARDA DA SU SUN YARDA DA SHI.
43, ALLAH YA SANYA NUTSUWA A ZUKATANSU.
44 ALLAH TAALA YA SHEDI IMANIN SU.
45 SUNE SUKA RUWAITO MANA RAYUWAR ANNABI
SAW. MAGANGANUN SA AIYUKAN SA, TABBATAWAR
SA.
46 SUNE SUKA YADA MUSULUNCI A DUNIYA, HAR YA
ISHEMU ANAN, SUNA DA LADAN IBADARMU.
47, SUNE ALLAH TAALA YA RADA MUSU SUNA MASU
KAURA DA MASU TAIMAKO
48 SUNE ALLAH TAALA YA SHEDESU DA GASKIYA
49, SUNE, BAAYIBA KUMA BAZA AYIIRINSU BA, BAYAN ANNABAWA DA MANZANNI.
50, DUK WANDA YA ZAGE SU, ALLAHYA TSINE MASA DA
MALA’IKU DA MUTANE.
ALLAH YA TSINEWA DUK WANDA YA
TABA
MARTABAR SU.
Dan ALLAH ka turawa yan uwa musulmi a Facebook or whatsapp
posted by Abubakar Rabi’u