Uncategorized

*YAUSHE AKE FITARWA DA GOLD ZAKKA?|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

*YAUSHE AKE FITARWA DA GOLD ZAKKA?*
*TAMBAYA*
Assalama Alaikum Warrahmatullah. Malam ya kokari, Allah ya saka da Alkhairi. Don Allah Malam ina so in san nisabin zakka na gwal (gold) nawa yake kaiwa idan za’a cire?.
*AMSA*
Wa alaikum assalam, Ana fitarwa da Goal zakka idan ya kai gram tamanin da biyar (85).                
Allah ne mafi sani.
*_Dr Jamilu Yusuf Zarewa_*
Lahadi 16 Dhul-Hijjah, 1437 (18/09/2016).
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button