Uncategorized
FATAWAR RABON GADO (56)|Dr.Jamilu yusuf zarewa
FATAWAR RABON GADO (56)
Assalamu alaykum.
Malam inada tambaya? Allah gafarta malam, shin idan mace ta rasu batada miji da iyaye sai ” ya’ya uku mata batada namiji, shin ” yan uwanta da suke uba daya sunada gadonta?

Amsa :
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ta bari kashi uku, sai a bawa ‘ya’yanta kashi biyu, ragowar kashi dayan sai a bawa ‘yan’uwanta da suka hada uba daya in har babu shakikai.

Allah ne mafi sani
Dr Jamilu Zarewa
19/Dhul-Hijjah /1437
21/09/2016
21/09/2016
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com