Uncategorized

JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA 1437AH /2016 A JAHOHIN NAJERIYA MALAMAI MASU TAFSIR DA ALARAMMOMIN SU

JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA 1437AH /2016 A JAHOHIN NAJERIYA MALAMAI MASU TAFSIR DA ALARAMMOMIN SU 1. Sheikh Abdullahi Bala Lau da Alaramma Nasiru salih Gwandu, jimeta Adamawa 2. Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Alaramma Mustapha Jalingo, Jalingo Taraba 3. Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi da Alaramma Muh’d Auwal, Sultan Bello, Kaduna 4. Sheikh Usman Isa Taliyawa da Alaramma Abubakar Muh’d Gombe Masjid Bolari, Gombe 5. Sheikh Ibrahim Sabi’u Jibiya da Alaramma Aminu Salisu Jibiya, Jibia, Katsina 6. Sheikh Yakubu Musa Hassan da Alaramma Usman Birnin Kebbi Katsina,Katsina 7. Sheikh Dr. Al-hassan Sa’eed Adam da Alaramma Mato Gumau, Jos, Plateau 8. Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Paskitan da Alaramma Abbas Iliyasu Kano, Kano 9. Sheikh Abbas Jega da Alaramma Yusuf Suru, Birnin Kebbi, Kebbi 10. Sheikh Muh’d Kabir Haruna Gombe da Alaramma Ahmad Sulaiman T/Wada / Malali, kaduna 11. Sheikh Abubakar Giro Argungun da Alaramma Ridwan Kaduna Minna, Niger 12. Sheikh Rabi’u Aliyu Daura da Alaramma Yunusa Abubakar Dan Fodio Masjid, kaduna 13. Sheikh Usman Baban Tine da Alaramma NNPC Kaduna, kaduna 14. Sheikh Umar Hassan Kabala, Rimi College, Kaduna 15. Sheikh Abdulrazak Yahaya Haipang da Alaramma Kabiru Husaini Daura Gwagwalada, Abuja 16. Sheikh Ali Mustapha da Alaramma Aminu Ibrahim, Ahmad Jiha islamic center, Maiduguri, Borno 17. Sheikh Habibu Yahya Kaura da Alaramma Abubakar Adam, Sokoto Sokoto 18. Mal. Aliyu Abdullahi Telex da Alaramma Idris Gashuwa, Tudun Jukun, Kaduna 19. Mal. Imam Aliyu Bunza da Alaramma Amiru Ibrahim Argungun, Argungun, Kebbi 20. Mal. Ridwan Dahir Abubakar da Alaramma Sadisu Muhd Gombe Ganye, Adamawa 21. Mal. Khalid Usman Khalid da Alaramma Salisu Ung. Kanawa Ibadan, Oyo 22. Dr. Jamilu Sadis da Alaramma Ismail Maiduguri, Area II Masjid, Abuja 23. Sheikh Dr. Mansur Ibrahim Sokoto da Alaramma Abubakar Ghani Masjid Abu Huraira, Sokoto 24. Mal. Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo da Alaramma Abubakar Muh’d Rariya Masjid Gwallaga, Bauchi 25. Mall Abubakar Abdussalam da Alaramma Tukur Jakada Port-Harcourt, Rivers 26. Mal.Aliyu Muhd Sani Adarawa da Alaramma Usman Barikin Ladi Gboko, Benue 27. Mal. Dr Bashir Imam, Masjid Amb. Yola, Adamawa 28. Mal. Aminu Numan da Alaramma Hassan mall Sani Tambuwal,Gummi Zamfara 29. Mal. Usman Abdulhamid, Numan, Adamawa 30. Mal. Mustapha Yusuf Hadeja, Onitsha, Anambra 31. Mal. Alkali Sulaiman Yusuf da Alaramma Dauda Muh’d Zukku, Masallachin Adamu Jumba, Bauchi 32. Mal. Abdulbasir U/MaiKawo da Alarmma Muhd Bello Argungu Illela / kwanni, Sokoto 33. Mal. Aliyu Aliyu Muhammad Jos da Alaramma Faruq Tambuwal, Tambuwal, Sokoto 34. Mal Hussaini Zakariya, Alarmma, Bernex Plaza, Abuja 35. Mal. Jamilu Albani da Alaramma Abubakar Umar Balarabe, Lafia, Nasarawa 36. Mal. Ibrahim Albanin Kuri, da Alaramma Adam Mahmud, Kwayakusar, Borno 37. Mal. Dr. Muh’d Alh. Abubakar da Alaramma Baba Gana, Masjid. Indimi Damboa RD. Borno 38. Mall Ibrahim Idris Zakariyya da Alaramma Ibrahim Yahuza Bauchi, Gashuwa, Yobe 39. Mal. Husani Yusuf Mabera da Alaramma Mustapha Argungu, Warri, Delta 40. Mal. Abdulkadir Saleh Kazaure da Alaramma Nafi’u Isma’il, Kazaure, Jigawa 41. Mal. Sani Yakubu, Zariya, Kaduna 42. Mal. Nazifi Hashimu Samaru da Alaramma Aliyu Ismaila Gummi, Benin City, Edo 43. Mal. Hassan Bako da Alaramma Abdulhamid, Ado Ekiti, Ekiti 44. Mal.Zakariyya Said Zakariyya da Alaramma Abubakar Muktar, Dutse, Jigawa 45. Mal. Muh’d Aminu Muhammad da Alaramma Auwal Iliyasu, Saminaka, Kaduna 46. Mal. Musa Asadus Sunnah da Alaramma Babangida Jalingo, Kaduna Kaduna 47. Mal. Murtala Nasir Almisry da Alaramma Aliyu Dahir, ASD Motors, Kaduna 48. Mal. Dr. Sadau Salihu, Yola, Adamawa 49. Mal. Aminu Usman (Abu Ammar) da Alaramma Aliyu Usman Audi, Masjid Kerau, Katsina 50. Mal. Surajo Mahmud da Alaramma Mukhtar surajo, Masjid Lowcost, katsina 51. Mal. Nasir Abdurahman, Funtua, katsina 52. Mal. Aminu Liman Mustapha, Masjid. Juma’a Funtuwa, katsina 53. Mal. Aminu Yammawa, Masjid. G.R.A. Katsina 54. Mal. Muktar Usman Jibiya da Alaramma Auwal Umar, Matazu, katsina 55. Mal. Alkasim Umar Jibril Hotoro da Alaramma Muhseen Ishaq, Aliero, Kebbi 56. Mall Abdulrahman Maiduguri da Alarammal Shamsuddeen Haruna, Rigachikun, Kaduna 57.Mal. Imam Dahiru Lokoja da Alaramma Ishaq, Lokoja, Kogi 58. Mal. Imam Yahaya Iddah da Alaramma Auwal Muhammad, Iddah, kogi 59. Mal. Yusuf Umar da Alaramma Rabi’u Ibrahim, Obajana, kogi 60. Mal. Salihu Muhammad da Alaramma Ahmad Muhammad, Kaiama, kwara 61. Mal. Attahiru Kaiama da Alaramma Ibrahim Kaima, Illorin, kwara 62. Mal. Bukhari Yakubu da Alaramma Muhammad Fari, Lagos, Lagos 63. 64. Dr Umar Gumi da Alaramma Sulaiman Hussaini Doma, Doma, Nasarawa 65. Mal. Aliyu Saeed Gamawa da Alaramma Saeed Adamu, Peoples Bank Masjid Gamawa, Bauchi 66. Dr. Ibrahim Adam Umar Disina da Alaramma Ukasha A. Umar, Masjid Rahama, Bauchi 67. Dr Abubakar Usman Pakistan da Alrm Ismail Abdullahi Mangu, Yalwan Shendam, Plateau 68. Mal. Abubakar Musa Azi da Alrm Anas Abdullahi Y/Shendam, Kanem, Plateau 69. Mal. Abdulaziz Danlami Ibrahim, Rijau, Niger 70. Mal. Adda’urrahman Dr. Alhassan saeed da Alaramma Nafiu A A saeed, Tilden Fulani, Bauchi 71. Mal. Muh’d Sani Ahmad da Alaramma Abubakar Bawa, Wawa, Niger 72. Mal. Abdurrahim Sabi’u R/dadi da Alaramma Abdulrashid Jega, New Bussa, Niger 73. Mal.Mujittaba Yakubu Musa, lafai, Niger 74. Mal. Muhammad Sani Alhamidy, Bebeji, kano 75. Dr Ismail Kumo da Alaramma Yusuf Dabai Mai 60, Makurdi, Benue 76. Mal Sani Bula Gombe da Alarramma Ibrahim Jibril, Gombe, Gombe 77. Dr Ibrahim Abdullahi sani Rijiyar Lemo da Alaramma Khalilu Mamba, Kontagora, Niger 78. Mal. Dr. Abdul-rahman Idris Zakariya da Alaramma Ibrahim Bukuru, Bukuru, Plateau 79. Mal. Lawal Abubakar Kano, Yola, Adamawa 80. Mal. Abdulrahman ALzamfari da Alaramma Khalilu Bunza, Garki Village, Abuja 81. Mal. Usman Abdulhamid da Alaramma Bashir Hassan, Numan, Adamawa 82. Mal. Yunus Saeed Abdul-Hamid da Alaramma Abdulkarim Akwanga, Refinery Depot, Rivers 83. Mal. Yahaya Usman Gidadawa da Alaramma Abubakar Kaura, Shagamu, Ogun 84. Mall Adam Ibrahim ALmadani, Karu Masj Jibwis, Abuja 85. Mal. Umar Mai Damma da Alaramma Auwal Adam Sokoto, Masj shk Ab Gum, sokoto 86. Mal. Murtala Ibrahim Yusuf, Jalingo, Taraba 87. Mal. Ahmad Boyi, Alaramma Mustapha ‘isa Jalingo, Jalingo, Taraba 88. Mal. Bello Bayawa da Alaramma Muhammadu Bunza, Argungu, Kebbi 89. Mal. Ibrahim Damaturu da Alaramma Sani Nguru, Damaturu, Yobe 90. Mal. Surajo Muhammad Gusau, Gusau, Zamfara 91. Mal. Ahmad Musa Gombe da Alaramma Garba Bayawa, Bukuyum, Zamfara 92. Mall Abdullahi Umar Zaria da Alaramma Saifullahi Kira, Berger Masjid, Abuja 93. Mal. Khuzaima Shk Ismaila Idris,Dirin Daji, Kebbi 94. Mal. Aliyu Ladan da Alaramma Nasiru Dan Mallam, Life camp, Abuja 95. Mal. Auwal Mai Gaskiya da Alaramma Aliyu Ibrahim Paki, Fed. Min. of Works, Abuja 96. Mal. Abdullahi Karshi, Villa, Abuja 97. Mal. Sahibul Kuwa, Dakkwa, Abuja 98. Mal. Ibrahim Fallati Adam da Alarama Idris Saminaka, AYA, Abuja 99. Mal. Sulaiman Abubakar Birnin Kudu, Yalwan Damai, Abuja 100. Mal. Abubakar Ladan Mai Idigami da Alaramma Muhammad Auwal, Masj Lokoja Road, sokoto 101. Mal. Aliyu S. Mafara da Alaramma Adam Muhammad Fana, Koko, Kebbi 102. Dr Umar Dokaji Gombe, da Alaramma Muhammad Aliyu Kanba, Suleja, Niger 103. Mal Isa Shk Ibrahim bawa M. Shinkafa da Alaramma Idris Mararraba Abuja, Anka,Anka, Zamfara 104. Mal. Nuruddeen Numan da Alaramma Bashir Gombe, Potiskum, Yobe 105. Mal. Umar Jega da Alaramma Iliyasu Birnin Gwari, Sapele, Delta 106. Mal. Abdul mudallib Ahmad Tijjani da AlarammaSalihu Muhd Usman, Masjid Triump, Kano 107. Mal. Shu’aibu Adam Makoli da Alaramma Ibrahim Abubakar, Keffi, Nasarawa 108. Mal. Sani Sulaiman Funtua da Alaramma Yushau, kafancan, Kaduna 109. Mal. Muhammad Kabir Azare, Azare, Bauchi 110. Mall Isa Abdullahi da Alaramma Hamza Isa Abdullahi, Hadeja, Jigawa 111. Mal. Ahmad Ahmad Kura, Matazu, Katsina 112. Mal. Musa Mansur da Alaramma Salihu Ahmad, Masjid Karama Daura, Katsina 113. Mal. Hassan Yusuf da Alaramma Haruna Salisu, Masjid Senator (Madawaki)Daura, katsina 114. Dr. Zuba
iru Madaki da Alaramma Kabir Abdullahi, Masjid Umar bn Al khattab, Kofar Wambai, Bauchi 115. Mal. Attahiru Muhammad Tilde da Alaramma Mustapha Hamza Jarmai, Wukari, Taraba 116. Mall Anas Assalafy Kano da Alaramma Abubakar Rano, Obalande / Ikoyi, Lagos 116. Mall Masud Ibrahim Offa, Offa, Kwara 117. Mall Umar Jigga da Alrm Bala Abubakar Tambuwal, Kamba, kebbi 118. Mall Sani Abubakar Tambuwal, Sultan Ibrahim Dasuki Mosque, Sokoto 119. Mall Abdul mudallib Gusau da Alaramma Umar Ramadan, State Univ.Wudil, Kano 120. Mall Muhd Auwal Abubakar Mai Shago da Alaramma Muhd Salis Muaz Almadani Dar Hadith Magume Zaria, Kaduna 121 Dr Abdallah Umar Gadon Kaya da Alaramma Baba Lawal, Kan bariki,( Water Board) Kumo, Gombe 122. Mall Shuaibu Salihu Zaria, Niima cent. mosq jega, Kebbi 123. Mall Abdulaziz Muhd Bauchi da Alaramma Sulaiman Funtuwa, Jaji Maji, Bauchi 123. Shk Muhd Abubakar Kachalla da Alaramma Ahmad Jiha Ismail, Maiduguri, Borno 124. Sheikh Tajuddeen Imam da Mal. Da Shk AbdulRahman Sani Yakubu, Prince & Princes Masjid, Abuja 125. Mal Abubakar Salihu Dengi da Alaramma Hashim Sani Hashim, Gaidam, Yobe 126 Shk Ahmad Tijjani Yusuf Guruntun da Alaramma Muhammad Zahruddeen Masj S19 Dutsen Tenshe Bauchi, Bauchi 127 Mall Saifullahi Adam Shuaib da Alaramma Tasiu Sabiu Huguma Takai Kano, Kano 128. Mall Isa shehu Ruga, Mayo Ndaga, Taraba Mun samu sanarwa daga Shugaban kwamitin Tafsir na Jibwis na kasa, Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina Jibwis Nigeria 26/Sha’aban/1437 02/June/2016

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button