Uncategorized
Bidiyo : Raddi zuwa Ga Abduljabar Akan barin Sunnah sai Barin Musulunci ~ Sheikh Asadus
Advertisment
sunnah
Daga jiya zuwa yau a shafukan sada zumunta anga bidiyon sheikh Abduljabar yace ya bar alhlus sunnah cewa shi yanzu babu shi ba sunnah.
A can dane yanzu ya fita daga sunnah shine sheikh Yusuf musa asadus sunnah yace to.
Tafaru Takare Abdul Jabbar Daga Barin Sunnah Sai Barin Musulunci
Ga bidiyon nan kasa.