Tsada rayuwa
-
Uncategorized
Tsada Rayuwa: Sheikh Daurawa yayi yayi kacha kacha da yan Najeriya da ke kokawa kan talauchi da yunwa da ake ciki
Sheikh Aminu Ibrahim daurawa yayi wani jawabi akan halin da ake ciki na tsadar rayuwa wanda yayi yake bayyani yadda…
Read More » -
Labarai
RAƊAƊIN TSADAR RAYUWA: ‘Ba Najeriya kaɗai ke fama da tsadar rayuwa ba, Amurka da Ingila ma sun shiga tasku’ – Barau Jibrin
Sanata Barau Jibrin ya bayyana cewa halin tsadar rayuwa da tsadar kayan abinci da ake fama da shi a Najeriya,…
Read More » -
Labarai
Tsadar Rayuwa: Najeriya Na Iya Fadawa Cikin Rikici —AfDB
Bankin Raya Afirka (AfDB) ya yi gargadin cewa tsadar rayuwa da ake fama da ita a Najeriya na iya haddasa…
Read More » -
Labarai
Tsadar Rayuwa: Tsohon Shugaban Kasa Ya Yi Magana, Ya Bayyana Abin da Ya Ke Tsoron Zai Faru
Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan mawuyacin halin kunci da ‘yan kasar ke ciki na tsadar rayuwa Tsohon…
Read More » -
Labarai
Abubuwan da suka haifar wa duniya tsadar rayuwa a halin da ake ciki
Tsadar rayuwa wata matsala ce da ke neman zame wa duniya wata babbar barazana. Inda ƙasashen duniya da dama ke…
Read More » -
Labarai
Abinci bakwai da ƴan Najeriya suka sauya saboda tsadar rayuwa
Sakamakon tashin gwauron zabbin kayan masarufi da ‘yan Najeriya ke fama da shi wanda matsin tattalin arzikin da kasar ke…
Read More » -
Labarai
Hanyoyi 5 Na Samun Saukin Tsadar Rayuwa A Najeriya
Shawarwari kan yadda za a samu sauki a wannan yanayi na tsadar rayuwa Hauhawan farashin kayan masarufi a Najeriya ya…
Read More » -
Labarai
Shirin Rage Tsadar Rayuwa: Gwamnatin Tarayya za ta fara biyan sabon tsarin albashi daga Afrilu 2024 –Idris Ministan Yada Labarai
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta fara biyan ma’aikata da sabon tsarin ƙarin albashi daga ran 1 ga Afrilu,…
Read More » -
Labarai
Tsadar rayuwa ta sa wata mata sayar da jikanta kan kudi Naira dubu 50 a Nijeriya
Wata mata mai suna Mrs Oluchukwu Nwosu ta sayar da jikanta dan watanni uku kan kudi Naira dubu 50, inda…
Read More »