Uncategorized

Tsada Rayuwa: Sheikh Daurawa yayi yayi kacha kacha da yan Najeriya da ke kokawa kan talauchi da yunwa da ake ciki

Advertisment

Sheikh Aminu Ibrahim daurawa yayi wani jawabi akan halin da ake ciki na tsadar rayuwa wanda yayi yake bayyani yadda zabe ya gudana a shekarar 2023.

Sheikh daurawa yace zaka karbi taliya da kuɗi ka zabi mutum baka duba cancanta ba amma yanzu kuce wani abu.

Ku ne kunkayi amfani da ɗan yatsarku ka karbi duba daya, kinka karbi amfani kuma kuce kuna cikin masifa.

Ga cikakken bayyani nan a cikin wannan faifain bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button