Kano
-
Uncategorized
Karon farko yar jahar kano Shatu Garko sanye da hijab ta lashe sarauniyar kyau
Wata matashiya ƴar Jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya Shatu Garko, ta lashe gasar sarauniyar kyau ta ƙasar…
Read More » -
Labarai
DA ƊUMI-ƊUMI: Kotu ta tabbatar da Ɗanzago a matsayin Shugaban APC a Kano, ta kuma umarci tsagin Ganduje da ya biya naira miliyan 1
Wata babbar kotu a Abuja ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Hamza Muazu ta tabbatar da cewa ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau na…
Read More » -
Labarai
TA FARU TA ƘARE: Gwamnan Ekiti da na Jigawa sun kira Ɗanzago da shugaban APC a Kano
Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, da takwaransa na Jigawa, Abubakar Badaru, sun kira Ahmadu Haruna Zago da shugaban jam’iyar APC…
Read More » -
Labarai
[Bidiyo] Daga garin bagwai inda ruwa yayi hatsari ya nutse da jama’ar har da Dalibai Sama da 40
Kai tsaye daga Garin Badau…. Kasar Bagwai inda aka sallaci wadansu gawarwakin Daliban Islamiyyar da aka lalubo acikin tekun, Majiya…
Read More » -
Kannywood
Allahu Akbar : Amarya Ta Rasuwa Ranar Da Aka Daura Mata Aure
Tabbas ita duniya babu wanda yasa ranar Mutuwarsa ita wannan a rayuwa ta za’a daura mata aure amma bazata shiga…
Read More » -
Labarai
Hisba ta kama matashin da zai sayar da kansa a Kano
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kama matashi nan mai shekara 26 wanda ya ce zai sayar da kan sa…
Read More » -
Labarai
sakin baki ta Facebook a kan Ganduje ya jawa wani zuwa kurkuku
Kotun majistret mai lamba 10 karkashin mai shari’a, Muhammad Jibrin, ta aike da wani mutum gidan gyaran hali. Mutumin mai…
Read More » -
Kannywood
Mustapha Nabruska Yayiwa Afakallah Wankin Babban Bargo Akan……..
Kamar Yadda Wasu Suka Sani A Yanzu Ana Tsaka Da Tattauna Wani Batu Akan Hana Yin Film Din A Duniya…
Read More » -
Labarai
Masha Allah! Matashin da ya mayar da wayar dubu 60 da ya tsinta a Kano
Wani matashi mai suna Abdurrahman Abdulkarim ya mayar da wayar salula da ya tsinta ta kimanin Naira dubu sittin. Matashin…
Read More » -
Labarai
Hoton Motar da BUA ya baiwa Sarkin Kano Aminu Bayero ta Naira miliyan Dari Biyu 200M
Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya gwangwaje da dalleliyar mota ta alfarma ta gani a faɗa. Majiyoyi daga Fadar Masarautar…
Read More »