Kano
-
Labarai
Yaya da ƙani sun rasu yayin ɗauko wayar salula da ta faɗa cikin masai a Kano
Wasu ƴan uwa guda biyu a jiya Lahadi sun rasa rayukansu a ƙoƙarin ɗauko wayar salula da ta faɗa cikin…
Read More » -
Labarai
An kama tsohon shugaban hukumar yaki da cin-hanci ta Kano, Muhuyi Rimingado
Jami’an ‘yan sanda dauke da makamai sun cafke tsohon shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci da rashawa ta…
Read More » -
Labarai
Khalifa Muhammadu Sanusi ya fitar da mutane 59 daga gidan yari a Kano
Gidauniyar Muhammadu Sanusi ll ta fitar da mutane 59 daga gidan yari, waɗanda su ka kasa biyan tara da kuma…
Read More » -
Labarai
Yan sanda sun biya wani matashi tarar miliyan Uku 3 sakamakon cin zarafin sa da sunkai
A yau din nan an kai karshen Shari’a wani matashi mai sunan dayyabu auwalu matukin adaidaita sahu da wasu yan…
Read More » -
Labarai
YANZU-YANZU: Malamai 6 sun rasu a kan hanyarsu ta dawowa daga yin da’awa a Kano
Rahotannin da su ke iske mu yanzu-yanzu sun baiyana cewa malamai shida ne su ka rasu a haɗarin mota a…
Read More » -
Labarai
Azumi: Rundunar Ƴan Sanda ta hana yin tashe a Kano
Rundunar ƴan sanda ta Jihar Kano ta hana yin wasan tashe a Jihar Kano. Daily Nigerian Hausa ta rawaito cewa…
Read More » -
Ƴan Sanda a Kano sun kama wani matashi da ya cire wa almajiri ido domin yin layar zana
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta cafke wani matashi ɗan shekara 17, Isah Hassan, mazaunin Dantsinke layin Rimin Hamza…
Read More » -
Labarai
Matashi Ya Jefa Tsohuwa Mai Shekara 80 Cikin Rijiya A Kano
’Yan sanda a Jihar Kano sun cafke wani matashi mai shekara 25 da ake zargi da kashe wata tsohuwa mai…
Read More » -
Labarai
Magidanci ya ɗirkawa ƴar ƙanin shi cikin shege a kano
Majiyarmu ta samu wani labari daga shafin Facebook mai suna Daily news hausa sun ruwaito cewa wani magidanci cikin shege…
Read More » -
Labarai
Ƴan Kwankwasiyya sun yi dandazo a wajen zaben shugabannin jam’iyar NNPP a Kano
Dubban yan Kwankwasiyya ne suka mamaye harabar wurin da Jam’iyyar NNPP Mai kayan marmari za ta gudanar da baban zabenta.…
Read More »





