Kano
-
Labarai
Inda Ran ka: Uwa ta kashe aurenta ta auri mijin ƴar ta a Kano
Wani lamari mai kamar wasan kwaikwayo da ya faru a karamar hukumar Rano ta jihar Kano bayan wata mata mai…
Read More » -
Labarai
Matashi ya kashe kishiyar mahaifiyarsa da ƴar ta a Kano
Wani matashi ɗan shekara 20, mai suna Gaddafi Sagir, ya kashe kishiyar mahaifiyarsa mai suna Rabi da kuma yar ta,…
Read More » -
Labarai
Ba kora ta Ganduje yai ba, ‘wannan ƙarya ce mai gishiri’- in ji Baba Impossible
Tsohon Kwamishinan Harkokin Addini na Jihar Kano, Muhammad Tahar Adam, wanda aka fi sani da Baba Impossible, ya ce shi…
Read More » -
Labarai
Ganduje ya kori Kwamishinan Horkokin Addini, Baba Impossible
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kori Kwamishinan Horkokin Addini, Dakta Muhammad Tahar Adam, wanda a ka fi sani…
Read More » -
Labarai
kanawan Dabo Sun sayar ….An sace kayan fitar angwancin wani ango a Kano
Ɓarayi sun fasa shagon wani tela, mai suna Ali Isma’il a unguwar Kundila a jihar Kano, inda su ka yi…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin kano zata hukunta yar TikTok da tace An Daina Binne Gawar Mata A Maƙabarta kano
Gwamnatin Jihar Kano, Zata Kamo Yar Tiktok Tare Da Hukuntata Bisa Karya Data Shararawa Na Cewa An Hana Birne Gawar…
Read More » -
Labarai
Wacce ta ce matan Aure Sunfi karuwai gantali Babu maza a kano ta fashe da kuka bayan an mata cha da tofin Alatsine
Idan za tuna majiyarmu ta hausaloaded ta kawo kuma wata mata da ta ce wallahi babu maza a kano duk…
Read More » -
Labarai
Na Rantse da Allah Wallahi babu maza a Kano duk talo talo ne – cewar wata Budurwa
Wata budurwa mai suna Hafsat M Auwal tayi wani garejen bidiyo a shafinta na tiktok inda take cewa a jihar…
Read More » -
Labarai
Ƴar shekara 17 ta rataye kanta a Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce tana ci gaba da bincike kan abin da ya sa…
Read More » -
Labarai
YANZU-YANZU: Ƴan Majalisar Dokoki ta Kano 3 sun sauya sheƙa daga APC zuwa NNPP
Wasu Ƴan Majalisar Dokoki ta Jihar Kano guda uku sun sauya sheƙa da ga jam’iya mai mulki ta APC zuwa…
Read More »









