kannywood
-
Kannywood
Daga karshe Abba elmustapha yayi magana akan rikicin kannywood
Shugaban hukumar tace fina finai Abba Elmustapha ya fito yayi magana irin yadda rigima ta dauki zafi a wajen wasu…
Read More » -
Kannywood
Dalilin daya sa har yanzu ba’a haskaka fina-finan Kanyywood a Netflix- Ali Nuhu
Shahararren jarumin fim din Hausan nan Ali Nuhu yace, rashin amfani da ingantattun kayan aiki wajen daukar fina-finan Hausa da…
Read More » -
Kannywood
Kannywood: Karuwai da yan daudu sunyiwa sunusi oscar 442 rana – Darakta Sheikh Alolo
Fitaccen mai bada umarni a masana’antar Kannywood Sheikh Isah Alolo ya ce, wadanda suka assasa Kannywood sunfi takwaranshi Sunusi Oscer…
Read More » -
Kannywood
Salisu officer yayi bayyani akan dambarwar da ke tsakanin Abba elmustapha da Sunusi oscar 442
Salisu Officer na masana’antar Kannywood ya yi ƙarin bayani kan dambarwar da ke faruwa tsakanin Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta…
Read More » -
Kannywood
Naɗa Abba El-Mustapha, ungulu da kan zabo – cewar sunusi oscar 442
Sunusi Oscer 442 ya zargi shugaban hukumar tace fina finai ta Kano Abba Al-Mustapha da laifin kauda kai alokacin da…
Read More » -
Kannywood
Rikici ya ɓarke a Masana’atar Kannywood ,sunusi oscar 442 da Hukumar tace fina finai
Babban daraktan nan kuma naj mai baiwa gwamna shawara na musamman Sanusi oscar 442 yana zargin hukumar tace fina finai…
Read More » -
Kannywood
Tsohuwar jarumar Kannywood, Hannatu Umar Sani tayi mutuwar huji’a
A yau Lahadi ne tsohuwar jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hannatu Umar Sani ta rasu. Daily Nigerian Hausa ta…
Read More » -
Kannywood
Ahmed Musa ya cika Alkawari, ya siya Wa Baba Karkuzu Gida Da Kyautar 500K (cikin hotuna)
A yanzu nan majiyarmu ta samu labarin alkawalin da yayi wa tsohon jarumi da lalura ta same shi inda yanzu…
Read More » -
Kannywood
Shin da gaske yan Kannywood basa taimakon junansu a lokacin da sunka shiga wani mawuyacin hali ?
A makon nan, Kafafen sada zumunta ya dau zafi biyo bayan sakin videon da Zinariya ta yi na Mallam Abdullahi…
Read More » -
Kannywood
Me ya sa tsofaffin taurarin Kannywood ke yawan neman taimako?
A shekarun baya-bayan nan an samu karuwar tsoffin taurarin fina-finan Hausa da ke fitowa fili suna neman taimako sakamakon matsalolin…
Read More »









