Sports
-
Sarkin Makkah Na Shirin Siyan Manchester United
Rahotanni daga kasar Ingila sun bayyana cewa Yarima Muhammad Bin Salman na kasar Saudiyya zai siyi ya na son siyan…
Read More » -
Di Maria Na Son Komawa Gasar Firimiya
barin kungiyar PSG a karshen wannan kakar sakamakon kwantaraginsa yazo karshe sannan kuma ya na son komawa gasar firimiyar Ingila.…
Read More » -
Pogba Ya Amince Da Komawa Barcelona
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Paul Pogba, ya amince da komawa kungiyar Barcelona dake kasar…
Read More » -
Ronaldo na Gab Da Tafka Mummnar Asara
Kamfanin da ke yin kayan wasanni na duniya (Nike) dake Amurka, da ya shahara wajen sana’anta kayayyakin wasanni ya ce,…
Read More » -
Nigeria Za Ta Lashe Kofin Duniya A Kasar Mexico A Wata Mai Zuwa
Mai horar kungiyar kwallon kafa ta masu fama da nakasa ta Najeriya, Victor Nwenwe, ya bayyana kwarin gwiwar tawagarsa ta…
Read More » -
Watakila Marcelo Ba Zai Buga Wasan Real Madrid Da Atletico Madrid Ba
Rahotanni sun bayyana cewa abu ne mai wahala dan wasan Real Madrid, Marcelo, ya buga wasan da kungiyar za ta…
Read More » -
Wata Sabuwa ! An Saka Chelsea A Kasuwa
Rahotanni daga kasar Ingila sun bayyana cewa shugaban gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, Roman Abromobic, dan kasar Rasha, ya…
Read More » -
Na Yi Bakin Ciki Da Ban Buga Wasa Da Coutinho Ba A Kungiya Daya -Ronaldinho
Shahararren dan wasan nan dan kasar Brazil, Ronaldinho, ya bayyana wanda yaso ace ya samu damar buga kwallo dashi a…
Read More » -
Mourinho Ya Kwace Mataimakin Kaftin Daga Hannun Pogba
Mai koyar da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Jose Mourinho ya bayyana cewa daga yanzu dan wasan…
Read More » -
Real Madrid Za Ta Dauki Tsohon Dan Wasanta A Matsayin Sabon Mai Koyarwa
Rahotanni daga kasar sipaniya sun bayyana cewa tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Raul Gonzales yana dab…
Read More »