Labarai
-
Buhari ya ba da umarnin raba tan 40,000 na hatsi ga mabuƙata domin bukukuwan Easter da Sallah
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da a gaggauta fitar da tan 40,000 na hatsi iri daban-daban da ga…
Read More » -
Wani dan bindiga ya bada wa’adin kwana 14 a biya shi diyyar matarsa ko ya kashe mutum 300 a zamfara
Wani shugaban yan bindiga ya bada Wa’adin kwanaki 14 a biya shi diyyar matar sa da yan uwanta Naira Miliyan…
Read More » -
Sojoji sun tare kuɗin fansa sannan su ka kashe ƴan ta’addan da kuɓutar da waɗanda su kai garkuwa da su
Sojojin Najeriya sun kama wasu maƙudan kuɗaɗen fansa da za a kai domin sakin wasu da ƴan fashin daji a…
Read More » -
Auzubillahi : Anyiwa Uwa da ƴarta yankan Rago (hotuna)
A yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari da wani mutum mai suna Faruk jikan Bashar ya wallafa a shafinsa…
Read More » -
Ko akwatin zaɓensa ba ya iya ci ballantana zaɓen shugaban ƙasa, APC ta caccaki Osinbajo
Jam’iyar APC, reshen Jihar Legas ta caccaki Mataimakin Shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo a kan baiyana takarar sa ta shugaban…
Read More » -
Azumi: Rundunar Ƴan Sanda ta hana yin tashe a Kano
Rundunar ƴan sanda ta Jihar Kano ta hana yin wasan tashe a Jihar Kano. Daily Nigerian Hausa ta rawaito cewa…
Read More » -
Yan Bindiga Sun Kai Hari Birnin Tarayya Abuja
Wani rahoto ya bayyana yadda ‘Yan bindiga suka yiwa karamar hukumar Mulki ta Gwagwalada dake Birnin Tarayya Abuja tsinke, inda…
Read More » -
Zan fitar da ƴan Nijeriya miliyan 40 da ga talauci nan da shekara 2 – Buhari
Gwamnatin tarayya ta ce ta fara kokarin fitar da ‘yan Najeriya miliyan 40 daga kangin talauci nan da shekaru biyu…
Read More » -
An sake sakin wani faifan bidiyon mutane da anka sace a jirgin kasan kaduna
’Yan bindigar da suka yi garkuwa da fasinjoji bayan tayar da bam a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, sun fitar…
Read More » -
Dalilin da yasa nafison Mu’amala da mazan Yan nigeria fiye da na Ghana – Efia Odo
Jarumar ‘yar kasar Ghana kuma mai tasiri a shafukan sada zumunta, Efia Odo ta caccaki maza ‘yan kasar Ghana da…
Read More »









