Labarai
-
Gaskiyar magana akan matar da Mijinta ke sanyawa sasari “ankwa” a potiskum
Labarin wamnan baiwar Allah da yayi fice a soshiyal midiya inda ake zargin wani bawan Allah ya munana rashin tausai…
Read More » -
Na tuba ina neman afuwar kashim shettima,Ganduje da Gawuna- inji Firdausi Yar Tiktok
Fiddausi yar Tiktok tayi wani faifan bidiyo ne inda take ikirarin zatayi jigidar bama-bamai inda take lissafo mutane da zata…
Read More » -
Tsananin talauci: wata uwar marayu saboda babu, kurar ruwa ta ke turawa
Tabbas a rayuwarnu ta yau da kullum idan kaji ko kagani yadda wani yake rayuwa a wannan lokaci kai idan…
Read More » -
Gaskiyar zancen wannan baiwar Allah da anka kama da harsashe da bindiga guda biyu a katsina
Kwanan baya an samu yaɗuwar labarin matar da anka kama da bindiga da albarusai a jikarta ankace tana yiwa yan…
Read More » -
Dilolin siminti sunyi martani game da rage farashin da kamfanin BUA yayi
Manyan dilolin siminti a kasar nan sun fara maida martani kan sanarwar kamfanin BUA na rage farashin simintin zuwa naira…
Read More » -
Halaye ( 12 )dake hana ma’aurata jin dadin zaman aure
Wannan karatun yana da fa’ida sosai a kowane ɓangare na mace da namiji domin kuwa idan aka dubi wannan halaye…
Read More » -
Satar mutane yanzu muka fara – in ji dan bindiga Dogo Giɗe
Babban dan bindiga nan da ke zaune a yankin jihar Neja gefen kontagora ya fitar da wani sabon sako zuwa…
Read More » -
Jirgin Kwale-kwale ya kife da mutum sun kusan 22 a arewacin Nigeriya
Kwale-kwalen ya yi hatsari ne a lokacin da yake hanyar zuwa Yauri da ke Jihar Kebbi. Hatsarin kwale-kwale ya rutsa…
Read More » -
Abinda yasa anka kama Fiddausi yar Tiktok
Yanzu nan munka wallafa muku labarin yadda jami’an tsaro sunkayi awon gaba da Fiddausi da yar Tiktok da ke kano…
Read More » -
Jami’an tsaro sun kama wata ƴar tiktok da ake zargin kalamai na tada hankali
A cikin wani labari da gidan rediyo Freedom Radio kano sunka kawo rahoto akan wata yarinya yar Tiktok wanda tayi…
Read More »









