Labarai
-
Yakamata ‘yan Nageriya suyi Imani da Gwamnatin Tinubu ~Ministar Jin Kai tayi kira ga ‘yan Najeriya
Dr Betta Edu, ministar harkokin jin kai, ta ce gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta mayar da hankali ne wajen yin…
Read More » -
Karin haske akan gawarwakin da ake yadawa na barayin daji da aka kashe
Majiyarmu ta samu cikakken labarin bayan akan gawarwaki da ake yada a soshiyal midiya wanda wasu na son asalin inda…
Read More » -
Yan sanda sun kama wanda ake zargi da satar azzakari a bauchi
Rundunar yan sanda jihar bauchi sunyi nasara kama wani mutum mai suna Joshua yohana da satar azzakari a jihar bauchi…
Read More » -
Na aminta zan biyaka ₦160,00 idan zaka iya biyana kuɗin gamsar da kai da nayi a lokacin saduwa aure
Hauwa Hamza ta garzaya wata kotun koli da ke Kubwa a babban birnin tarayya Abuja, inda take neman a raba…
Read More » -
An yanke sojan Najeriya janar umar mohammed hukuncin shekara bakwai akan satar biliyoyin kuɗi
An kama Janar Umaru Mohammed da laifin satar sama da dala miliyan biyu da kuma sama da naira biliyan daya.…
Read More » -
Wasu Mazauna ƙauye sun cinye giwar da ta gudu daga gandun daji
Mazauna wani ƙauye da ke maƙwaftaka da gandun dajin Virunga a Jamhuriyar Demokuraɗiyyar Kongo sun kashe tare da cinye wata…
Read More » -
Gwamnan Katsina Dr. Dikko Umar Radda ya kaddamar da dakarun samar da tsaro mutum 1,500
Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda PhD ya kaddamar da dakarun samar da tsaro na musamman na…
Read More » -
Bazamu yarda da wannan abin kunya ba na dakatar da shirin N-power na wucin gadi ba – inji shugabanin matasan N-power
Biyo bayan wa’adin mako guda da muka baiwa gwamnati tarayyar Nijeriya jim kadan mun samu labari daga wasu kafafofin watsa…
Read More » -
Za a haifi jarirai akalla 365,595 a Jihar Jigawa a wannan shekara ta 2023
Gwamnatin Jigawa ta bayyana cewa a cikin wannan shekara ta 2023 za a haifi jarirai akalla 365,595 a jihar. Kwamishinan…
Read More » -
Yanzu -yanzu: Majalisar dokokin kano ta karama direban adaidaita sahu da kudi naira miliyan 1.5M
Auwal salisu dan adaidaita sahu (keke napep) da ya tsinci kuɗi a kimamin kudin Najeriya naira miliyan 15 wanda ya…
Read More »









