Kannywood
-
Me ke faruwa ! Maryam Booth Ta Bayyana A Cikinsu Mr 442
Yau kuma jirgin 442 ya haura kan wannan jarumar inda itama ta shiga cikinsu saboda ta kara suna banda abinta…
Read More » -
Dole mawaƙi Rarara ya kai waƙoƙinsa Hukumar Tace Finafinai don a tan-tance su – Gwamnatin Kano
A dai dai lokacin da dan gantaka ke ƙara ƙamari tsakanin fitaccen mawaƙin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara, da jami’an…
Read More » -
Bidiyon Yadda Murja yar Tik Tok ta Fashe da kuka kan zargin Madigo
Murja Ibrahim (Yar Tiktok) Ta Fashe Da Kuka Kan Ana Zarginta Da Cewa Ita ‘Yar Madigo Ce, Matashiyar Ta Fashe…
Read More » -
Jaruma Rayya ta shirin Kwana Casain ta kammala karatunta na jamia
Fitacciyar jaruma Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kammala…
Read More » -
Rikicin kannywood: Kotu ta bayar da umarnin Hannatu Bashir ta bayyana a gaban ta
Rikicin jaruman Masana’antar kannywood wanda yanzu shine abunda yake ta yawo a shafukan sada zumunta wanda ta hada furodusa da…
Read More » -


Jaruma Hannatu Bashir Tayi Sabon Tonon Asiri : Ni Ya Kamata Na Kai Ali Nuhu Kotu
Wannan jarumar ta shaida duk wani abu wanda ya faru da ita da jarumi Ali Nuhu akan wannan rikici daya…
Read More » -



sabon Rikici A kannywood: Ali Nuhu Ya Maka Jaruma Hannatu Bashir A Kotu
Rahotannin da “Dimokuradiyya” take cigaba da bincike, ya tabbatar da cewar tauraron masaantar Kannywood Ali Nuhu ya maka jaruma Hindatu…
Read More » -


Rashin kuɗin makaranta ne yasa na fara film – Adam A Zango
Gidan Radio freedom da ke jihar kano sunyi wata zantawa da jarumi adam a zango inda ya bayyana cewa dalilin…
Read More » -


Rahama Sadau ta cacaki Hukumar Kannywood kan Dakatar da Safara’u
Fitacciyar jarumar fim Rahama Sadau ta caccaki masana’antar Kannywood da Hukumar Tace fina-finaI kan yanda aka dakatar da Jaruma Safiya…
Read More » -


An zargi Baba Ari da dukan malamar makarantar islamiyya a Kano
Majiyarmu ta samu wannan labari daga gidan jaridar Daily Nigerian Hausa na ruwaito Makarantar Ummusslama Islamiyya da ke a unguwar…
Read More »



