Kannywood
-
Atiku Abubakar kawuna ne – Ali Nuhu
Fitaccen jarumi nan a Masana’atar Kannywood Ali nuhu wanda shine bakon shirin Gabon Room talk show na wannan sati wanda…
Read More » -
Ali Nuhu ya zabi Nafisa Abdullahi kan Rahama sadau ya fadi ukku akanta
Fitaccen jarumi Masana’atar Kannywood Ali Nuhu kenan baban fatima da Ahmad ya samu halarta shirin Gabon room talk show inda…
Read More » -
Abba Gida Gida Ya Nada Fauziyya D Suleman Ssa
Maigirma Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya nada shahararriyar mai aikin Jin Kai wadda tayi fice wajen nemawa…
Read More » -
Salisu officer yayi bayyani akan dambarwar da ke tsakanin Abba elmustapha da Sunusi oscar 442
Salisu Officer na masana’antar Kannywood ya yi ƙarin bayani kan dambarwar da ke faruwa tsakanin Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta…
Read More » -
Naɗa Abba El-Mustapha, ungulu da kan zabo – cewar sunusi oscar 442
Sunusi Oscer 442 ya zargi shugaban hukumar tace fina finai ta Kano Abba Al-Mustapha da laifin kauda kai alokacin da…
Read More » -
Rikici ya ɓarke a Masana’atar Kannywood ,sunusi oscar 442 da Hukumar tace fina finai
Babban daraktan nan kuma naj mai baiwa gwamna shawara na musamman Sanusi oscar 442 yana zargin hukumar tace fina finai…
Read More » -
Rarara da Aisha Humaira sunyiwa baba karkazu goma ta arziki
Rarara da A’isha Humaira sun baiwa baba karkazu kyautar dubu dari ukku 300k Majiyarmu ta Hausaloaded ta samu labarin shima…
Read More » -
Ya kamata gwamnati taci tarar duk namijin da ya saki matarsa – Mansurah Isah
A yau tsohuwar Jarumar Masana’atar Kannywood mansurah isah tsohuwar matar jarumi sani musa danja tazo da wani babban magana a…
Read More » -
Ali Nuhu ya bayyana wanda yafi jin daɗin fim da shi
Gidan jaridar Dwhausa da kasar jamus suna wani shiri da suke kira Nasarata a Masana’atar Kannywood wanda sunka samu zantawa…
Read More »









